IQNA - Samun kuskuren rubutu a fili a cikin aya ta 71 a cikin suratun Anfal mai albarka a cikin shahararriyar sigar kur'ani a kasar Masar ya samu amsa mai yawa daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3491709 Ranar Watsawa : 2024/08/17
Tehran (IQNA) Biyo bayan kin amincewa da Iran ta yi kan duk wata sabuwar tattaunawa tsakanin da Amurka da kasashen turai hukumar makamashin nukiliya na shirin fitar da wani kudiri kan Iran.
Lambar Labari: 3485703 Ranar Watsawa : 2021/03/01